Leviticus 23:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga koโina kuke da zama, ku kawo dunฦule biyu na humushin gari mai laushi da aka tuya da yisti, a matsayin hadaya ta kaษawa ta โyaโyan fari na itatuwa ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบู ุบูุฏูุงุฌูููฐูููู ูููููฐููุงู ุฏฺูููงูููููฐูู ุบูุฑูุงุณู ุจููู ููู
ฺููงูุณู ููุฏูุงูู ุชูุทูุบููู ุบู ููููููููฐูู ุ ูููุงูููููููฐ ุฏฺูููงูููููฐูู ุบูุฑูุงุณู ุฐูุงุนููู ุฏู ูููููุงู ุจููู ููุบูุงุฑู ู
ููู ููููุดู ููููุฏู ุนููููู ุฏู ููุณูุชูุ ุนูููู
ู ู
ฺููงูุณู ููุฏูุงูู ุชูููููู ฺขูุงุฑู ุบู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su kawo malmala biyu na abinci da za a kaษa daga inda suke domin a miฦa su ga Ubangiji. Za a yi malmalan da rabin garwar gari mai laushi. Za a sa wa garin yisti, sa'an nan a toya. Hadaya ta 'ya'yan fari ke nan ga Ubangiji.