Leviticus 23:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ku miƙa bunsuru ɗaya na hadaya don zunubi, da ’yan raguna biyu, kowanne bana ɗaya-ɗaya, don hadaya ta salama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُ كُمَ مِيڧَ بُنْسُرُ طَيَ دُواْمِنْ هَدَايَ تَوَنْكٜىٰ ذُنُوبِ دَ یَنْ رَغُنَ بِيُ مَاسُ شٜىٰكَرَا طَيَ طَيَ دُواْمِنْ هَدَايَ تَڠَرَنْ زُمُنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su miƙa hadaya ta zunubi da bunsuru ɗaya, da 'yan raguna biyu bana ɗaya ɗaya don hadaya ta salama.