Leviticus 23:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku yi aiki a ranar, gama Ranar Kafara ce, saโad da za a yi kafara saboda ku a gaban Ubangiji Allahnku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฐูุงูููู ุนููููู ูููุงู ููุทููู ุงูู ุฑูุงููุฑู ุจูุ ุบูู
ูุง ุฑูุงููุฑู ุทูููููุฑู ุงููููุญููููู ุฐููููุจู ุซูููฐุ ุฐูุงุนู ูููู ุทููููู ุงููููุญููููู ุฐููููุจููููู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba za su yi aiki a wannan rana ba, gama rana ce ta yin kafara dominsu.