Leviticus 23:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan hallaka duk wani da ya yi aiki a wannan rana daga mutanensa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ وَنْدَ يَيِ عَيْكِ أَ رَانَرْ، نِے يَهْوٜىٰهْ ذَنْ هَلَّكَ شِ دَغَ ثِكِنْ مُتَنٜىٰنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk kuma wanda ya yi aiki a wannan rana, Ubangiji kansa zai kashe shi.