Leviticus 23:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Faɗa wa Isra’ilawa cewa, ‘A ranar goma sha biyar ga wata na bakwai, za a fara Bikin Tabanakul na Ubangiji, zai kuma ɗauki kwana bakwai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَڢَطَا وَمُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ وَطَنَّنْ ڧَٰعِدُواْدِ؞ «أَ رَانَ تَغُواْمَشَا بِيَرْ غَ وَتَنْ بَݣَويْ ذَاعَ ڢَارَ بِكٍ بُكُّواْكِ دُواْمِنْ يَهْوٜىٰهْ ، ذَاعَيِ بِكٍ حَرْ ݣُونَ بَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
a rana ta goma sha biyar ga watan bakwai za a yi Idin Bukkoki kwana bakwai saboda Ubangiji.