Leviticus 23:38 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waษannan hadayu, ฦari ne a kan waษannan na Asabbatan Ubangiji, haษe kuma da kyautanku, da kome da kuka yi alkawari, da kuma hadayu yardar ran da za ku ba wa Ubangiji.)
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุทูููููู ุจููููููู ฺงูุงุฑู ููููฐ ุนููููู ุฑูุงูููููู ูููุชู ููู
ููููุงู ููููฐ ููุทูููุฏู ุนููู ููููฐูปูููฐ ุบู ููููููููฐูู ุ ููุทูููููู ููุฏูุงูู ููู
ู ฺงูุงุฑู ููููฐ ุนููููู ุจูููููฐ ุจูููููฐูููู ุฏู ุนููููู ููุฏูุงูููููู ููุซููู ุถฺููููููุง ุฏู ุนููููู ุจูููููฐ ุจูููููฐูููู ููููุฑูุฏูุฑู ุฑููู ููุทูููุฏู ูููููู ุจูุง ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waษannan idodi ฦari ne a kan lokatan sujada da aka saba, hadayun kuma ฦari ne a kan kyautan da aka saba bayarwa, kamar su hadaya don cika wa'adi, da hadaya ta yardar rai da suke bayarwa ga Ubangiji.