Leviticus 23:39 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Saboda haka, farawa daga ranar goma sha biyar ga watan bakwai, bayan kun tara hatsin gona, ku yi bikin Ubangiji kwana bakwai; rana ta fari, rana hutu ce, rana ta takwas kuma rana hutu ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«أَ رَانَ تَغُواْمَشَا بِيَرْ غَ وَتَنْ بَݣَويْ، لُواْكَثِنْ دَ كُكَ تَتَّارَ أَمْڢَانِنْ ڧَسَرْكُ، سَيْ كُكِيَايٜىٰ وَنَّنْ بِكٍ يَهْوٜىٰهْ حَرْ ݣُونَ بَݣَويْ؞ أَ رَانَ تَڢَرْكُوانْ دَ كُمَ أَ رَانَ تَتَݣُوسْ تَبِكٍ، ذَاعَيِ ثِكَكّٜىٰنْ هُوتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A rana ta goma sha biyar ga watan bakwai, bayan da sun gama tattara amfanin gonakinsu, sai su yi idi ga Ubangiji har kwana bakwai. Rana ta fari, da rana ta takwas za su zama muhimman ranakun hutawa.