Leviticus 23:41 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ku kiyaye bikin nan har kwana bakwai a kowace shekara ga Ubangiji. Wannan za tă zama dawwammamiyar farilla wa tsarraraki masu zuwa, ku kiyaye ta a wata na bakwai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُ كِيَايٜىٰ بِكٍ سُجَّدَرْ نَنْ غَ يَهْوٜىٰهْ حَرْ ݣُونَ بَݣَويْ عَكُواْوَثٜىٰ شٜىٰكَرَا؞ وَنَّنْ ڧَٰعِدَ ثٜىٰ تَدِنْدِنْدِنْ أَغَرٜىٰكُ دَغَ نَنْ حَرْ إِيَاكَرْ ڟَارَرَّكِنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su yi idin nan ga Ubangiji har kwana bakwai. Wannan ka'ida ce a gare su har abada.