Leviticus 24:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Musa ya yi wa Israโilawa magana, suka kuwa kai mai saษon waje da sansani, suka jajjefi shi da duwatsu. Israโilawa suka yi yadda Ubangiji ya umarci Musa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงููููุฏู ู
ููุณููฐู ฺููขูุทูุง ููู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ูููููููุ ุณููู ุนููู ุทููููู ููููุฏู ูููู ุตูุงูปููุงูู ุฐูููุง ุจูุงูููู ุฐูููโุบููุงููุ ุนููู ุฌูููฐุฌููููฐฺขูููฐุดู ุฏู ุฏฺููููู ุญูุฑู ููู
ูุชูุ ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ูููู ุณููููู ููุฏูู ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุซู ู
ููุณููฐูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa ya yi magana da Isra'ilawa, suka kuwa fito masa da mutumin da ya yi saษon a bayan zangon. Suka jajjefe shi da duwatsu. Haka Isra'ilawa suka aikata yadda Ubangiji ya umarci Musa.