Leviticus 25:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shekara ta hamsin za tă zama ta murna a gare ku; kada ku yi shuki, kada kuma ku yi girbi abin da ya yi girma da kansa, ko ku girbe inabin da ba ku lura da shi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شٜىٰكَرَا تَهَمْسِنْ طِنْ ذَاتَ ذَمَ شٜىٰكَرَا تَسَامُنْ یَنْثِ أَغَرٜىٰكُ؞ أَ شٜىٰكَرَرْ، بَذَاكُيِ شُوكَ بَ، كُواْ كُغِرْبٜىٰ أَبِنْدَ يَڟِيرَا دَ كَنْسَبَ، كُواْ كُتَتَّارَ یَیَنْ إِنَبِنْدَ بَكُ ڠَرَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shekarar nan ta hamsin za ta zama shekara ta murna a gare su. A cikinta ba za su yi shuka, ko su girbe gyauro ba, ba kuwa za su tattara 'ya'yan inabin da ba su yi wa aski ba.