Leviticus 25:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama shekara ce ta murna, za tă kuma zama mai tsarki a gare ku, ku dai ci abin da aka ɗauka kai tsaye daga gonaki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا وَنَّنْ شٜىٰكَرَا ثٜىٰ تَسَامُنْ یَنْثِ أَغَرٜىٰكُ، ذَاكُ كٜىٰٻٜىٰتَ دَ ڟَرْكِے؞ ذَاكُثِ كَوَيْ أَبِنْدَ يَڟِيرَا دَ كَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shekara ce ta murna, za ta zama keɓaɓɓiya a gare su. Za su ci albarkar da gonakin suka bayar.