Leviticus 25:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘In ka sayar da gona wa wani daga mutanen ƙasarka, ko ka saya wata gona daga gare shi, kada ku cuci juna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ وَنِ يَسَيَرْ دَ ڢِيلِنْسَ كُواْ يَسَيَ وَنِ ڢِيلِ دَغَ طَنْعُوَنْسَ مُتُمِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، كَدَ يَثُوثٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In ka sayar, ko ka sayi gona a wurin ɗan'uwanka, Ba'isra'ile, kada ku cuci juna.