Leviticus 25:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Yi wa Isra’ilawa magana, ka ce musu, ‘Sa’ad da kuka shiga ƙasar da zan ba ku, dole ƙasar kanta ta kiyaye Asabbaci ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَڢَطَا وَمُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ وَطَنَّنْ ڧَٰعِدُواْدِ؞ «سَعَدَّ كُكَ شِغَ ثِكِنْ ڧَسَرْدَ نَكٜىٰ بَاكُ، دُواْلٜىٰ كُسَا ڧَسَرْ تَهُوتَ عَكُواْوَثٜىٰ شٜىٰكَرَا تَبَݣَويْ دُواْمِنْ أَغِرْمَمَ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya faɗa wa Isra'ilawa ka'idodin nan. Sa'ad da suka shiga ƙasar da Ubangiji yake ba su, ƙasar za ta kiyaye shekara ta bakwai ga Ubangiji.