Leviticus 25:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai yiwuwa ku ce, “Me za mu ci a shekara ta bakwai in ba mu yi shuki ko girbin hatsinmu ba?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«مَيْ يِوُوَ ذَاكُيِ تَمْبَيَ ثٜىٰوَ مٜىٰظَامُثِ أَ شٜىٰكَرَا تَبَݣَويْ تَهُوتُ دَيَكٜىٰ بَذَامُيِ شُوكَ بَ بَلّٜىٰ مَا مُتَتَّارَ أَمْڢَانِنْ غُواْنَكِنْمُ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Idan kuwa kun tambaya abin da za ku ci a shekara ta bakwai, idan ba za ku yi shuka ba, ba kuwa za ku tattara amfanin gona ba,