Leviticus 25:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda kuke shuki a shekara ta takwas, za ku kasance da raguwa hatsi na shekarar da ta wuce, za ku kuma ci gaba da ci daga gare shi har girbin shekara ta tara yă shigo.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَايِنْ دَ ذَاكُيِ شُوكَ أَ شٜىٰكَرَا تَتَݣُوسْ، ذَاكُيِ تَثِ دَغَ ضَغُواْوَرْ حَڟِ تَشٜىٰكَرَا تَشِدَ؞ ذَاكُيِ تَثِ دَغَ وَنَّنْ حَڟِ حَرْ سَابُوانْ غِرْبِے نَشٜىٰكَرَا تَتَرَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da za ku yi shuka a shekara ta takwas, shi ne za ku yi ta ci, har shekara ta tara lokacin da za ku yi girbi.”