Leviticus 25:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In mutumin ba shi da wanda zai fansa masa ita, shi kansa kuwa ya wadace, ya kuma sami isashen halin fansarta,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ู
ููู ุณูููุฑู ุฏู ฺขูููููู ุจูุงุดู ุฏู ููููุฏู ุฐููู ฺขูููุณู ู
ูุณูุ ุนูู
ููุง ุงูููู ูููู ุบูุจู ูููู ฺงููุงฺูงูุฑู ููุณูุงู
ู ฺงูุฑฺูขููู ุฏู ุฐููู ฺขูููุดู ฺขูููููู ุฏู ููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan mutumin ba shi da wanda zai fansa, idan shi kansa ya arzuta, ya sami abin da ya isa yin fansa,