Leviticus 25:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai yă lasafta yawan shekarun da aka yi tun da an sayar da filin. Kuɗin filin zai dangana ga yawan shekarun da suka rage kafin shekara hamsin ta murna da za tă zo; sa’an nan zai iya koma ga mallakarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَڧِرْغَ يَوَنْ شٜىٰكَرُنْ دَ عَكَيِ تُنْ لُواْكَثِنْ دَ عَكَ سَيَرْ دَ ڢِيلِنْ؞ سَيْ أَ لِسَّڢْتَا كُطِنْ ڢِيلِنْ بِسَغَ يَوَنْ شٜىٰكَرُنْ دَ سُكَ رَغُ كَاڢِنْ شٜىٰكَرَا تَهَمْسِنْ تَسَامُنْ یَنْثِ تَكٜىٰوَيُواْ؞ سَوْرَنْ كُطِنْدَ يَرَغُ ذَاعَ مَيَرْ وَ وَنْدَ يَسَيِ ڢِيلِنْ؞ ڢِيلِنْ كُمَ ذَاعَ مَيَرْوَ عَيْنِحِنْ مَيْشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
to, sai ya lasafta yawan shekarun da ya jinginar da abin, sa'an nan ya biya jinginar daidai da shekarun da suka haura kafin shekara ta hamsin ta murna ta kewayo, shi ya koma kan mahallinsa.