Leviticus 25:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘In mutum ya sayar da gida a birni mai katanga, yana da izini yă fanshe shi a ƙarshen shekara guda, bayan ya sayar da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ مُتُمْ يَسَيَرْ دَ غِدَا عَثِكِنْ بِرْنِ مَيْ كَتَنْ‌غَ، ذَيْ عِيَ ڢَنْسَرْ غِدَنْ ثِكِنْ شٜىٰكَرَا غُدَا بَايَنْ سَيَرْوَ؞ عَثِكِنْ شٜىٰكَرَا غُدَا ذَيْ كَسَنْثٜىٰ دَ دَامَرْ ڢَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Haka nan kuma idan mutum ya jinginar da gida a cikin birni mai garu, yana da izini ya fanshi abinsa a ƙarshen shekara guda.