Leviticus 25:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shekara shida, za ku yi shuki, shekara shida kuma za ku aske gonakin inabinku, ku kuma tattara hatsinsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑู ุดูุฏูŽ ุฐูŽุงูƒููŠู ู†ููˆุงู’ู…ูŽู†ู’ ุบููˆุงู’ู†ูŽูƒูู†ู’ูƒูุž ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑู ุดูุฏูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฐูŽุงูƒู ฺ ูŽุฑูŽ ุบููˆุงู’ู†ูŽูƒูู†ู’ ุงู•ูู†ูŽุจูู†ู’ูƒูุŒ ูƒูุบูุฑู’ุจูœู‰ูฐ ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ูู†ู’ุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shekara shida za su yi, suna ta noman gonakinsu, suna kuma ta aske gonakin inabinsu, suna tattara amfaninsu.