Leviticus 25:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ana iya fansa mallakar Lawiyawa, wato, gidan da aka sayar a duk birnin da yake nasu, za a kuma mayar a Shekara ta Murna, gama gidaje a biranen Lawiyawa, mallakar Isra’ilawa ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ مُتُمِنْ لَوِ يَسَيَرْ دَ غِدَا دَغَ ثِكِنْ غِدَاجٜىٰنْ بِرَنٜىٰنْ لَوِيَاوَا، بَيْ كُمَ عِيَ ڢَنْسَرْ غِدَنْبَ، ذَاعَ مَيَرْ مَسَ دَشِ أَ شٜىٰكَرَا تَهَمْسِنْ تَسَامُنْ یَنْثِنْ؞ غَمَا غِدَاجٜىٰ نَبِرَنٜىٰنْ لَوِيَاوَا مَلَّكَرْسُ تَغَادُواْ كٜىٰنَنْ تَدِنْدِنْدِنْ عَثِكِنْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan wani daga cikin Lawiyawa bai fanshi gidansa ba, a shekara ta hamsin ta murna sai a mayar masa da gidan nan na cikin birnin da suka mallaka, gama gidajen da suke cikin biranen Lawiyawa su ne nasu rabo a cikin Isra'ilawa.