Leviticus 25:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma kada a sayar da filayen kiwo na waɗannan birane; mallakarsu ce, ta ɗinɗinɗin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا ڢِيلَيٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَ بِرَنٜىٰنْسُ بَذَاعَ سَيَرْبَ، غَمَا وَنَّنْ مَلَّكَرْسُ تَغَادُواْ كٜىٰنَنْ تَدِنْدِنْدِنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba za a jinginar da hurumin biranensu ba, gama wannan shi ne abin mallakarsu har abada.”