Leviticus 25:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘In ɗaya daga ciki mutanen ƙasarku ya talauta, ba ya kuma iya tallafa wa kansa a cikinku, sai ku taimake shi kamar yadda za ku yi da baƙo a cikinku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ طَيَ دَغَ ثِكِنْ یَنْعُوَنْكَ يَشِغَ رَشِ حَرْ تَلَوْثِ يَكَامَ شِ، سَيْ كَتَيْمَكٜىٰشِ كَمَرْ يَدَّ يَا كَمَاتَ كَتَيْمَكِ بَڧُوانْ دَيَكٜىٰ ذَمَ عَثِكِنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Idan ɗan'uwanka, Ba'isra'ile, ya talauce, ya kasa riƙon kansa, sai ka riƙe shi kamar baƙon da yake baƙunci a wurinka.