Leviticus 25:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku ba shi rancen kuɗi da ruwa, ko ku sayar masa abinci don samun riba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَاكَ بَاشِ رَنْثٜىٰنْ كُطِ دَ سَا عِدُواْ غَ سَامُنْ رِبَبَ، كُواْ كُوَ كَسَيَرْ مَسَ عَبِنْثِ دَ نٜىٰمَنْ وَتَ رِيبَ دَغَ غَرٜىٰشِيبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka ranta masa kuɗi da ruwa, kada kuma ka ba shi abinci don samun riba.