Leviticus 25:38 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ni ne Ubangiji Allahnku, wanda ya fitar da ku daga Masar, don in ba ku ƙasar Kan’ana in kuma zama Allahnku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِنٜىٰ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكُ وَنْدَ يَڢِتَرْ دَكُو دَغَ ڧَسَرْ مَصَرْ، دُواْمِنْ إِنْبَاكُ ڧَسَرْ كَنْعَنَ إِنْكُمَ ذَمَ اللَّهْ نْكُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni ne Ubangiji Allahnku wanda ya fanshe ku daga ƙasar Masar don in ba ku ƙasar Kan'ana, in zama Allahnku.”