Leviticus 25:39 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘In ɗaya daga cikin mutanen ƙasarku ya talauta a cikinku, ya kuma sayar da kansa gare ku, kada ku sa yă yi kamar bawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ طَيَ دَغَ ثِكِنْ یَنْعُوَنْكَ يَتَلَوْثٜىٰ حَرْ يَكَيْ غَ سَيَرْ دَ كَنْسَ غَرٜىٰكَ، كَدَ كَتِلَسْتَ شِ يَيِ بَوْتَا كَمَرْ بَاوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Idan kuwa ɗan'uwanka, Ba'isra'ile, ya talauce har ya sayar da kansa gare ka, to, kada ka bautar da shi kamar bawa.