Leviticus 25:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma a shekara ta bakwai, ƙasar za tă sami hutun Asabbaci, Asabbaci ga Ubangiji. Kada ku yi shuki a gonakinku, ko kuwa ku aske gonakinku na inabi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا شٜىٰكَرَا تَبَݣَويْ شٜىٰكَرَا ثٜىٰ تَثِكَكّٜىٰنْ هُوتُ غَ ڧَسَرْ، شٜىٰكَرَا تَدَيْنَ عَيْكِ ثٜىٰ وَدَّ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ غَ يَهْوٜىٰهْ ؞ بَذَاكُ نُواْمٜىٰ غُواْنَكِنْكُ بَ، بَذَاكُ كُمَ ڠَرَ غُواْنَكِنْ إِنَبِنْكُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma shekara ta bakwai ta Ubangiji ce, sh ekara ce ta hutawa ga ƙasar. Kada su nomi gonakinsu, ko kuwa su aske inabinsu.