Leviticus 25:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma a ɗauke shi a matsayin ma’aikacin da aka ɗauka aiki, ko mazaunan da ba na ɗinɗinɗin ba a cikinku, sai yă yi muku aiki sai Shekara ta Murna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْ ذَوْنَ تَرٜىٰدَكَيْ كَمَرْ مَعَيْكَثِنْكَ نٜىٰ، يَيِ مَكَ حِدِمَ حَرْ شٜىٰكَرَا تَهَمْسِنْ تَسَامُنْ یَنْثِ تَكٜىٰوَيُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ya zauna tare da kai kamar bara na ijara, ko kuwa kamar wanda yake baƙunci. Sai ya yi aiki tare da kai har shekara ta hamsin ta murna ta kewayo.