Leviticus 25:41 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan a sake shi da ’ya’yansa, yă kuma koma ga danginsa da mallakar kakanninsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ لُواْكَثِنْ، شِے دَ یَیَنْسَ ذَاسُ تَاشِ سُكُواْمَ وُرِنْ دَنْغِنْسُ؞ ذَاسُ كُواْمَ وُرِنْ كَايَنْ غَادُوانْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan shi da iyalinsa su rabu da kai, ya koma wurin danginsa da mahallin kakanninsa.