Leviticus 25:42 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Isra’ilawa bayina ne, waɗanda na saya daga Masar, kada a sayar da su a matsayin bayi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا إِسْرَٰٓءِيلَاوَا بَايِنَ نٜىٰ وَطَنْدَ نَڢِتَرْ دَسُو دَغَ ڧَسَرْ مَصَرْ؞ بَذَاعَ سَيَرْ دَسُو كَمَرْ بَيِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama su bayina ne, waɗanda na fanshe su daga ƙasar Masar, ba za a sayar da su kamar yadda ake sayar da bayi ba.