Leviticus 25:45 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ku iya saya waɗansu mutanen da ba sa zama ɗinɗinɗin a cikinku, da kuma membobin danginsu da aka haifa a ƙasarku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ عِيَ سَيٜىٰنْ بَايِ دَغَ بَڧِنْ دَسُكٜىٰ ظَوْنٜىٰ عَثِكِنْكُ، وَتُواْ عِيَلَنْسُ دَ یَیَنْ دَ سُكَ حَيْڢَ عَثِكِنْكُ؞ ذَاسُ ذَمَ مَلَّكَرْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kwa iya sayen bayi daga baƙin da yake baƙunci a wurinku, su da iyalinsu waɗanda aka haifa a ƙasarku. Kwa iya sayensu su zama dukiyarku.