Leviticus 25:47 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘In baƙo, ko wani da yake zama ba na ɗinɗinɗin ba a cikinku, ya wadace, ɗaya daga cikin mutanen ƙasarku kuwa ya talauta, ya kuma sayar da kansa ga baƙon da yake zama a cikinku, ko memba na dangin baƙon,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ بَڧُوانْ دَيَكٜىٰ ذَمَ عَثِكِنْكُ يَذَمَ مَيْ أَرْزِڧِ، سَعَنً طَنْعُوَنْكُ مُتُمِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ يَذَمَ مَيْ تَلَوْثِ، حَرْ يَسَيَرْ دَ كَنْسَ غَ بَڧُوانْ، كُواْ غَ وَنِ دَغَ عِيَلِنْ بَڧُوانْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Idan baƙo ne ko mai aikin ijara da yake zaune tare da ku ya arzuta, ɗan'uwanku kuwa wanda yake kusa da shi ya talauce, har ya sayar da kansa ga baƙon, ko mai aikin ijarar da yake tare da ku, ko kuwa ga wani daga cikin iyalin baƙon,