Leviticus 25:48 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
yana da izini samun fansa, bayan ya sayar da kansa. Ɗaya daga cikin danginsa zai iya fansarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاعَ عِيَ ڢَنْسَرْ مُتُمِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ طِنْ؞ طَيَ دَغَ ثِكِنْ یَنْعُوَنْسَ ذَيْ عِيَ ڢَنْسَرْسَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
bayan da ya sayar da kansa ana iya fansarsa. Wani daga cikin 'yan'uwansa ya iya fansarsa.