Leviticus 25:49 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kawu ko yaron ษanโuwan mahaifin wannan mutum, ko kuwa wani dangi a cikin zuriyarsa, zai iya fanshe shi. Ko kuma in ya azurta, zai iya fansar kansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงู ุทูููุนููููู ุจูุงุจูููุณู ููููฐุ ูููุงู ููุฑููุงูู ุทูููุนููููู ุจูุงุจูููุณูุ ูููุงู ูููู ุฏูุบู ุซููููู ุฏูููโุบูููุณู ููููุณูุ ุดู ููููุณู ุฐููู ุนููู ฺขูููุณูุฑู ููููุณู ุงูููู ููููุฏู ููุทูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko kawunsa, ko ษan kawunsa, ko wani daga cikin danginsa na kusa ya iya fansarsa. Idan kuma shi kansa ya arzuta ya iya fansar kansa.