Leviticus 25:51 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In shekaru sun ragu, dole yฤ biya don fansarsa da kuษi mai yawa fiye da wanda aka saye shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ุดูููฐููุฑููู ุฏู ุณููู ุฑูุบู ุณูููููููููุ ุฐูููุจููู ููุทููู ฺ ููุฑฺู ููุฏููุงูู ูููููู ููุทููู ุฏู ุฏูุง ููููุฑููปู ุงูู ูููุงูููุซูููุฏู ููุณูููุฑู ุฏู ููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan shekarun sun ragu da yawa, sai ya fanshi kansa bisa ga adadin kuษin da aka saye shi.