Leviticus 25:52 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In shekarun sun rage kaɗan ne kafin Shekara ta Murna, sai yă yi lissafin wannan, yă kuma biya fansarsa daidai wa daida.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ شٜىٰكَرُنْ دَ سُكَ رَغُ سُنْيِ كَطَنْ كَاڢِنْ شٜىٰكَرَا تَهَمْسِنْ تَسَامُنْ یَنْثِ، تُواْ ذَيْبِيَ كُطِ كَطَنْ دُواْمِنْ سَامُنْ یَنْثِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan shekarun sun ragu kaɗan kafin shekara ta hamsin ta murna, sai ya lasafta, ya biya don fansarsa bisa ga yawan shekarun.