Leviticus 25:53 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai a yi da shi kamar maโaikacin da aka ษauka aiki, daga shekara zuwa shekara; dole ku tabbata mai shi bai mallake shi da tsanani ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจฺูงููุงูู ุฐูููุจูุฏู ู
ูุชูู
ููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููููู ูููู ููู
ูุฑู ู
ูุนูููููุซููู ุฏู ุนููู ุทููููู ูููู ุชูุดูููฐููุฑูุง ุดูููฐููุฑูุงุ ุจูุฐูุงุนูุจูุฑู ูููู ุจฺูงููุงูู ุฏูููููููฐ ุฐูู
ู ุนูุซููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ููููููู ูู ุทูููุนููููููู ุนูุฐูุงุจูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai baฦon ya mai da shi kamar bara mai aikin ijara, shekara a kan shekara. Amma kada ya tsananta masa.