Leviticus 25:55 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama Isra’ilawa nawa ne a matsayin bayi. Su bayina ne waɗanda na saya daga Masar. Ni ne Ubangiji Allahnku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا إِسْرَٰٓءِيلَاوَا بَايِنَنٜىٰ، سُو بَايِنَ نٜىٰ وَطَنْدَ نَڢِتَرْ دَسُو دَغَ ڧَسَرْ مَصَرْ؞ نِنٜىٰ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama a gare ni Isra'ilawa bayi ne waɗanda na fisshe su daga ƙasar Masar. Ni ne Ubangiji Allahnku.”