Leviticus 25:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk abin da gonar ta ba da amfani a shekara ta Asabbaci, zai zama abinci gare ku, wa kanku, bayinku maza da mata, da ma’aikatan da kuka ɗauka aiki, da kuma waɗanda ba zama ɗinɗinɗin suke yi tare da ku ba,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ أَبِنْدَ ڧَسَرْ تَتَنَدَ بَ دَغَ نُواْمَ بَ أَشٜىٰكَرَا تَهُوتُ، شِے ذَاكَثِ دَ بَايِنْكَ مَظَا دَ مَاتَادَ مَعَيْكَتَنْكَ دَ بَڧِنْ دَسُكٜىٰ ذَمَ تَرٜىٰدَكَيْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A shekarar nan ɗin ƙasar za ta tanada musu abinci, da su da bayinsu mata, da maza, da barorinsu na ijara, da baƙon da yake zaune tare da su,