Leviticus 25:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
haka ma zai zama abinci domin dabbobinku, da kuma namun jeji a ƙasarku. Duk abin da ƙasar ta bayar za a ci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ دَبُّواْبِنْكَ دَ نَمُواْمِنْ دَاجِ دُكَ؞ دُكْ أَلْبَرْكَرْ دَ ڧَسَرْ ذَاتَ بَايَرْ، ذَاتَ ذَمَ عَبِنْثِ نَكُواْوَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
har da dabbobinsu na gida da na jeji. Duk albarkar da ƙasar za ta bayar, za ta zama abinci.