Leviticus 26:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ni ne Ubangiji Allahnku, wanda ya fitar da ku daga Masar don kada ku ฦara zama bayi ga Masarawa; na karya sandunan wahalarku, na kuma bar ku ku yi tafiya a sake.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููฐ ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููููุฏู ฺููขูุชูุฑู ุฏูููู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ููุซููุบูุจูุฏู ุฐูู
ููู ุจูุงููููุณูุ ููููุฑููู ุบูููโุบูู
ูููฐููุฏู ููุฏููููููฐููุ ููุณูุง ูููู ุชฺูขููู ุงูู ู
ฺููงูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni ne Ubangiji Allahnku wanda ya fisshe ku daga ฦasar Masar, don kada ku zama bayinsu. Na karya ikonsu da yake danne ku, na bar ku ku yi tafiya a sake.โ