Leviticus 26:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
in kuka kuma ฦi farillaina, kuka yi ฦyamar dokokina, kuka kuma kฤsa kiyaye umarnaina, har kuka karya alkawarina,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ฺููููงู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏูููุ ููู
ู ูููู ุฑูููฐูู ุนูู
ูุฑูููููููุ ุญูุฑู ุจููู ุนูููููุชู ุฏููููู ุฏููุงููููุงููููู ุจูุ ูููู ููู
ู ููุฑููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kuma kuka yi watsi da dokokina, ba ku kuwa kula da ka'idodina ba, har kuka ฦi kiyaye umarnaina, kuka karya alkawarina,