Leviticus 26:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
to, zan yi muku wannan. Zan kawo muku abin bantsoro, cututtuka da zazzaษ“in da zai lalatar da idonku, yฤƒ kuma sa ranku a wahala. Za ku shuka iri a banza, domin abokan gฤbanku ne za su ci.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุชููˆุงู’ุŒ ุบูŽุง ุญููƒูู†ู’ุซูู†ู’ ุฏูŽ ุฐูŽู†ู’ูŠู ู…ููƒูุž ุฐูŽู†ู’ุนูŽูŠู’ูƒูŽ ู…ููƒู ุฏูŽ ุจูŽู„ูŽุนู ู…ูŽูŠู’ ุจูŽู†ู’ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ ุฏูŽ ุซููˆุชูุชู‘ููƒูŽ ุงู•ูุฑู ุงู•ูุฑูุŒ ุฏูŽ ุธูŽุธู’ุฐูŽุงูปูู†ู’ ุฏูŽ ุฐูŽุงุณู ู„ูŽู„ูŽุชูŽุฑู’ ู…ููƒู ุฏูŽ ุงู•ูุฏูŽุงู†ููˆุŒ ูŠูŽุณูŽุง ูƒููŠู ุชูŽุฑูŽู…ูœู‰ูฐูˆูŽุž ุนูŽุจูŽู†ู’ุธูŽ ุฐูŽุงูƒููŠู ุดููˆูƒูŽุŒ ุบูŽู…ูŽุง ุงู”ูŽุจููˆุงู’ูƒูŽู†ู’ ุบูŽุงุจูŽู†ู’ูƒู ู†ูœู‰ูฐ ุฐูŽุงุณูุซูุดูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
to, zan hukunta ku. Zan aukar muku da bala'i, da cuce-cuce da ba su warkuwa, da zazzaษ“in da zai lalatar muku da ido, rai zai zama muku da wahala. Za ku yi shuka a banza gama maฦ™iyanku ne za su ci.