Leviticus 26:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘In duk da waɗannan abubuwa, ba ku yarda da gyaran da nake yi muku ba, kuka ci gaba da yin adawa da ni,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ دُكْ دَ حُكُنْثِنَّنْ بَكُجُويَا ذُوَا غَرٜىٰنِ بَ، عَمَّا كُكَ ثِيغَبَدَ يِنْ غَابَادَنِے،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Idan wannan hukunci bai sa kun juyo gare ni ba, amma kuka ci gaba da tayar mini,