Leviticus 26:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan kawo takobi a kanku don in yi ramuwa saboda karya alkawarin da kuka yi. Saโad da kuka janye zuwa cikin biranenku, zan aika da annoba a cikinku, za a kuwa ba da ku ga hannun abokan gฤba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููููููฐููุงู ู
ููู ุชููููุงูุจููู ุฏู ุฐููู ููู
ููู ุฑูุงู
ูููุง ุณูุจููุงูุฏู ูููู ููุฑููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุชูุ ุนูุฏููู ูููู ุฌููฐููุงู ุจูุงูู ุฐูููุง ุซููููู ุจูุฑูููููฐูููู ุฏููุงูู
ููู ูปูููุ ุฐูููุนููููู ู
ููู ุฏู ุจูููุนู ู
ููู ฺูููููุ ููููุฏู ุฐููู ุชูููุณูุชููู ฺููขูุชู ฺููขูุงุทู ุงูู ุญูููููู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan sa a kawo muku yaฦi saboda karya alkawarina da kuka yi. Idan kuwa kun tattaru a cikin biranenku, sai in aukar muku da masifa, in bashe ku ga maฦiyanku.