Leviticus 26:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘In duk da haka kuka ci gaba da ƙin saurare ni, kuka ci gaba da yin adawa da ni,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ دُكْ دَ حُكُنْثِنَّنْ، بَكُيِ مِنِ بِيَيَّبَ، عَمَّا كُنْثِيغَبَدَ يِنْ غَابَادَنِے،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Amma idan duk da haka ba ku kasa kunne gare ni ba, amma kuka ci gaba da tayar mini,