Leviticus 26:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ƙasar za tă ji daɗin hutun shekarun Asabbacinta, a dukan lokutan da take kango, ku kuwa kuna a ƙasar abokan gābanku, sa’an nan ƙasar za tă huta ta ji daɗin asabbatanta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً ڧَسَرْكُ ذَاتَ طَنْطَنَ ثِكَكّٜىٰنْ هُوتُنْتَ إِيَاكَرْ لُواْكَثِنْ دَتَكٜىٰ ذَمَنْ كُڢَيْ، وَتُواْ هُوتُنْ دَ كُكَڧِ كُبَاتَ؞ سَعَدَّ كُنَ ثَنْ عَڧَسَرْ أَبُواْكَنْ غَابَنْكُ، ڧَسَرْ ذَاتَيِ شٜىٰكَرُنْ هُوتُنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ƙasar za ta ji daɗin hutunta muddin tana zaune kango. Sa'ad da kuke a ƙasar maƙiyanku, ƙasar za ta huta, taji daɗin hutunta.