Leviticus 26:35 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A dukan lokutan da take kango, ƙasar za tă sami hutun da ba tă samu a lokutan asabbatan da kuke zama a cikinta ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْ دَيْ ڧَسَرْ تَذَمَ كُڢَيْ، ذَاتَسَامِ ثِكَكّٜىٰنْ هُوتُنْ دَ دَا بَتَسَامُبَ سَعَدَّ كُكٜىٰ ذَمَ عَثِكِنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Muddin tana zaune kufai za ta sami hutawa, hutawa asabatan da ba ta samu ba a lokacin da kuke zaune cikinta.