Leviticus 26:43 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama za su gudu su bar ฦasar, ฦasar kuwa ta ji daษin asabbatanta yayinda take kango muddin ba su ciki. Za su biya hukuncin zunubansu domin sun ฦi dokokina, suka kuma yi ฦyamar farillaina.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฐูุงุนู ุจูุฑู ฺงูุณูุฑู ุชูุทูููุทููู ุซููููููููฐูู ูููุชูููุชู ุงููููุงููุฑู ูููุงูููุซููู ุฏูุชูููููฐ ุฐูู
ููู ฺููขูููุ ุฐูุงูู ูููู ููุฑููปู ุญูููููุซููู ฺููููขููุงฺูขููููู ุณูุจููุงูุฏู ูููู ุฑูููฐูู ุนูู
ูุฑููููููู ูููู ููู
ฺูงู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma za su fita daga ฦasar, ฦasar kuwa za ta ji daษin hutunta muddin ba su ciki, tana zaman kango. Amma za su tuba saboda sun ฦi kula da ka'idodina, suka yi watsi da dokokina.