Leviticus 26:45 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma saboda su, zan tuna da alkawarin da na yi da kakanninsu, waษ—anda na fitar da su daga Masar a idon alโ€™ummai, don in zama Allahnsu. Ni ne Ubangiji.โ€™โ€†โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽูƒููˆุŒ ุฐูŽู†ู’ุชูู†ูŽ ุฏูŽ ูŠูŽุฑู’ุฌูœู‰ูฐุฌูœู‰ูฐู†ููŠูŽุฑู’ุฏูŽ ู†ูŽูŠู ุฏูŽ ูƒูŽุงูƒูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒู ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽฺขูุชูŽุฑู’ุฏูŽุณููˆ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ ุงู”ูŽุนูุฏููˆุงู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽูŠู’ุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุงู•ูู†ู’ุฐูŽู…ูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ุณูุž ู†ูู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma saboda su zan tuna da alkawarin da na yi da kakanninsu waษ—anda na fisshe su daga ฦ™asar Masar a idon al'ummai domin in zama Allahnsu. Ni ne Ubangiji.โ€