Leviticus 27:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In abin da ya yi alkawari dabba ce marar tsarki, wadda ba yardajje ba ce, a matsayin hadaya ga Ubangiji, dole a kai dabbar wa firist,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ ضَنْڟُوَارْ تَشَاڢِ وَتَ دَبَّ وَدَّ بَتَثَنْثَنْتَ أَ مِيڧَ غَ يَهْوٜىٰهْ بَ، سَيْ مُتُمِنْ يَكَيْ دَبَّرْ وُرِنْ ڢِرِسْتِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kuwa dabbar marar tsarki ce, irin wadda ba a miƙa ta hadaya ga Ubangiji, sai mutumin ya kai dabbar a wurin firist.